RAMADAN WATA NE NA KYAUTA


WATAN RAMADHAN WATANE NA KYAUTA

Alhafiz Ibnu Rajab Allah ya masa rahama yana cewa "Watan Ramadhan watane da Allah yake yima bayinsa kyauta ta rahama da gafara da kuma 'yantawa daga wuta zuwa Aljannah.
     Dan haka duk wanda ya doge akan bautar Allah, to Allah zai sakanka masa da kyauta da kuma falala, saboda sakamako yana zuwa ne dai dai da aikin bawa, hakika Azumi da Sadaka suna cikin abubuwan dake gadarwa mutum Aljannah". 

لطائف المعارف ١/١٦٧

#Zaurenfisabilillah
https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)