TAMBAYA TA 017


Assalamu alaikum. 
.

*Tambaya:*


Dan Allah malam wace rana CE ba,a azumin nafila nagode.
.

*Amsa:*


Waalaiku mussalam.

Ranakun da aka fi so a yi azumi a mako ko wata su ne litini ko alhamis ko sha uku, shā hudu, shā biyar, a kowane wata.

Amma sauran ranaku ya yi hani musamman ranar juma'ah, asabar ko lahadi, hadisai da dama sunyi magana akan hakan.

والله أعلم
.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*
(Abu Ammar). 

*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)