TAMBAYA TA 56


*Tambaya:*


Malam dan allah akace azumin kaffara idan aka fara ba.a.ajewa sai anyi uku gabadai to malam zanyi tafiya gobe kuma nayi biyu nagobe kadai ya rage zanje wani gari to malam ina iya bari idan nadawo na isuwa kokuma dole sai nayishi gobe gashi kuma nasan idan nayishi sai na wahala to shine nakeso naji yazanyi nagode sai najika malam
.

*Amsa:*


Waalaiku mussalam 

Kaffaran rantsuwa kamar yadda suratul ma'ida ta fada aya ta 90 malamai sun yi bayanai wanda ke nuna za ka iya raba azumin musamman ma a tafiya tunda na farilla ma (ramadan) ya halatta a aje duk da wajibsansa.

Imamul Qurdubi ya yi gamsassun bayanai a karkashin wannan aya cikin mujalladin na uku.


والله اعلم.

*Barr. Ukashatu Abubakar Giwa.*

*🕌Islamic Post WhatsApp.*
Post a Comment (0)