HADISIN MU NA YAU

*_MI'ATU (100) HADITH:_* 🕋🕋🕋🌟🌙
 DAGA ZAUREN
*📚MATA MUMINAI📚*
 
```WALLAFAR```
شعبة توعية الجاليات بالزلفى

 بسم الله الرحمن الرحيم

 الحديث( ٨٢)


٨٢=-عن جابر رضي الله عنه ،عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال ((من لقي الله لايشرك بالله شيئا دخل الجنة ومن لقيه يشرك به شيئا ،دخل النار)) 

رواه مسلم 

HADISI NA (82)
            An karbo daga Jabir Allah ya qara masa yarda, daga manzon Allah tsirada amincin Allah suqara tabbata agareshi yace ((Duk wanda ya hadu da Allah bai hada shi da wani abuba, zai shiga Aljanna.Duk wanda kuma ya hadu da Allah ya hada shi da wani abu to zai shiga Wuta.)) 
Muslim ne ya ruwaito 

 *FA'IDA* 
Wato ana nufin in Mutun ya yi Shirka se ya Mutu be tubaba to dan Wutaneshi, ana nufin Shirka Babba kaman; Zuwa gurin Bokaye, Ratsuwa da wani wanda ba Allah ba dadai sauransu. 

Amma duk wanda baya Shirka to wannan ya ji dadi a Duniya da Lahira, domin aqrshe makomanshi Aljannah. 

Ya rabbi kai mana tsari da shirka. 

📝 *RUBUTAWA YAR UWARKU*📚
 _'RUKAYYA MUHAMMAD AUWAL_
_*~Via~📚 MATA MUMINAI 📚*_
*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2347035269582*
Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/
Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".


Post a Comment (0)