HADISIN MU NA YAU


*_MI'ATU (100) HADITH:_* 🕋🕋🕋🌟🌙
 DAGA ZAUREN
*📚MATA MUMINAI📚*
 
   ```WALLAFAR```

شعبة توعية الجاليات بالزلفى

  Fitowa ta (79)

 بسم الله الرحمن الرحيم

 الحديث(٨٣)
٨٣=-عن جابر رضي الله عنه ،عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال :((إن بين الرجل و بين الشرك والكفر ترك الصلاة)) 
{رواه مسلم }
=
 HADISI NA (83)
             An karbo daga Jabir Allah ya qara masa yarda, daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi yace: (( lallai tsakanin mutum da tsakanin sa da shirka, da kafurci barin sallah )) 
{Muslim ne ya ruwaito }
.
 *Fa'ida:⤵* 
         Wannan hadisin yana nuna mana cewa abin da ke a tsakanin mu musulmi da kuma masu shirka da kuma kafurai to mutum yabar sallah, da zarar mutum yabar sallah to ya kafurta, koda kuwa yana yin wasu ayyuka daga rukunan musulunci, idan yabar sallah to ya kafurta. 

Ya rabbi karabamu da kusantar shirka da kafurci amiiin
=
Allah Ta'ala yasa mudace
=
📝 *RUBUTAWA YAR UWARKU*📚
 _'RUKAYYA MUHAMMAD AUWAL_
_*~Via~📚 MATA MUMINAI 📚*_
*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2347035269582*
Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/
Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".
Post a Comment (0)