TAMBAYA TA 103


*FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN*
=
=
 *DAGA ZAURAN* 
=
 *TARBIYYATUL AULAD* 
=
 *What'sApp*
 ```08168315013``` 
 ```08162332323```
=
 *=15/9/1441* 
   *8/5/2020* 

 *FITOWA TA TALATIN DA DAYA* 

.Cigaban Karatun littafin 
 _FATAWOYIN AZUMIN RAMADAN_ _Akan koyarwar Alqur'ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na kwarai._ 

 *LITTAFI NA DAYA* 
                 *NA* 
 ```SHEIKH ABDULWAHAB ABDALLAH```
=
=
 *TAMBAYA TA 50* 
    ```Shin mai azumi zai iya asuwaki?```

 *AMSA :* 
Hakika mai azumi zai iya yin amfani da danyi ko bushashshan asuwaki,domin hadisi ya tabbata acikin Sahihul Bukhari cewa Manzon Allah tsirada amincin Allah suqara tabbata agareshi yana yin asuwaki ,alhali yana azumi.akan hakanne MA Imam Bukhari yayi babe acikin ingantacce littafin sa akan yin amfani da danyi ko bushashshan asuwaki. Ibn Sirin yace :
Babu laifi game yin azumi yayi amfani da daye ko bushshene asuwaki. Sai aka ce masa,ai danyi yana da dandano? Sai yace:shin ruwa bashi da dandano amma ku ke kuskure baki dashi? 

Wannan kuma shine mafi rinjayen magana. Domin da aka ambaci cewa Manzon Allah tsirada amincin Allah suqara tabbata agareshi na yin asuwaki ba'a banbanci danyi ko bushashshe ba, ga mai azumi ko mara azumi ba. Domin haka,mai azumi zai iya goge bakin sa da man goge haqori irin na zamani alhali yana azumi, kasan cewar yadda danyin asuwaki yake da dandano, haka man goge haquri yake da shi. Sai dai kuma ya kamata yayi hattara kada ya hadiye. 

 _Zamu dakata anan sai lokaci na gaba da yardar Allah_ 
=
=
 ✍🏻. *RUBUTAWA*
 ```RUQAYYA AUWAL USMAN``` 


ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.

Subhanak Allahumma wabi hamdika nash hadu anla ila ha illah anta nastagfiruka Wanatubu ilaika
Post a Comment (0)