GROUP 3⃣
TAMBAYA :⤵_
Assalamualaikum mlm kawatace take fama d mafarkin ruwa Kona sama Kona famfo, sannan d mafarkin shanu tana yawon yin mafarkin abin Kuma n damunta.shin Dan Allah Aljanune?
AMSA ⤵
Da Alaman Aljanune ke damunta. Ta dunga yin Wankan Magarya sannan ta sami Mayukan Habba, Zaitun Tafarnuwa ta karanta Ayoyin Ruqa aciki tana Shan Cokali biyu kuma tana shafawa kafin Bacci.
✍🏻. *_amsa daga_*
Malam Yusuf Salisu Kaduna
.
.
~Via~📚 MATA MUMINAI 📚
*+2348108407420*
*+2347033537189*
*+2347035269582*
Domin kasancewa damu ta shafinmu na facebook se abi ta wannan hanyar a shiga ayi like
https://www.facebook.com/MATA-muminai-1841397762846865/
سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك.
Subhanakallahumma wabihamdika ash hadu anla ilaha illa anta astagfiruka wa'atubu ilaika".
