FASSARAR WAƘAR BE INTEHAAN



FASSARAR WAƘAR BE INTEHAAN 


Waƙa: Be Intehaan

Fim: Race 2 

Harshe: Hausa  

Shekara: 2013 

Sauti: Pritam

Rubutawa: Mayur Puri

Kamfani: Tips Music

Rerawa: Sunidhi Chauhan & Atif Aslam 

Fassarawa: Jamilu Abdurrahman 


• Suno naa kahe kya suno naa

Saurari abinda, za ta ce. 

• Dil mera suno naa, suno zara

Ka saurari zuciya ta. 

• Teri baahon main mujhe rehna hai raat bhar

Ina so in kasance a hannayen ka tsawon dare. 

• Teri baahon main hogi subah

A cikin hannuwanka na ke son ganin wayewar gari.

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Yun pyaar kare yun pyaar kare Be intehaan

Ina so (mu) sadu ba tare da iyakoki ba. 

• Dekha karun saari umar saari umar

Ina son ganin ki tsawon rayuwa ta. 

• Tere nishaan be intehaan

Alamomin ki ba tare da iyakoki ba.

• Koi kasar naa rahe, meri khabar naa rahe

Fatan babu wani abu da zai rage, fatan ba zan ji sabon labari ba. 

• Choo le mujhe is kadar be intehaan

Ki taɓa ni ta ko'ina ba tare da iyakoki ba. 

• Jab saanson me teri saansen ghooli toh

Yayin da numfashina ya narke a cikin naki. 

• Phir sulagne lage

Sai ya fara ƙuna. 

• Ehsaas mere mujhse kehne lage

Sai hanyoyin sadarwa na su fara faɗa min. 

• Haa baahon me teri aake jahaan do

In je zuwa ga hannayen ki in ba ki duniya. 

• Yun simatne lage

Ya fara murɗawa kamar. 

• Sailaab jaise koi behne lage

Ambaliyar ruwa da ya fara gangarawa. 

• Khoya hoon main aagosh mey

Na ɓace a cikin wannan rungumar. 

• Tu bhi kahaan ab hosh mey

Ke ma ba a hayyacinki ki ke ba. 

• Makhmali raat ki ho naa subah

Wannan lallausan daren ba zai ga safiya ba. 

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Yun pyaar kare yun pyaar kare Be intehaan

Ina so (mu) sadu ba tare da iyakoki ba. 

• Gustakhiyan kuch tum karo

Ka aikata fasadi. 

• Kuch hum kare iss tarah

Ni ma na aikata hakan ta wata fuskar. 

• Sharma ke do saaye hain jo

Tare da jin kunya waɗannan inuwoyin namu. 

• Mooh pher ley hum se yahaan

Za su kalli gefe. 

• Haan Choo toh liya hai yeh jism tune

Kin taɓa wannan jikin nawa. 

• Rooh bhi chum ley

Ki sumbaci ruhi na. 

• Alfaaz bheege bheege kyun hai mere

Me ya sa kalamaina su ka jiƙe ne? 

• Haan yun choor ho ke majboor ho ke

Su ka kame kuma su ka watse? 

• Qatra qatra kahe

Kowanne na cewa. 

• Ehsaas bheege bheege kyun hain mere

Me ya sa hanyoyin sadarwa na su ka jiƙe ne haka? 

• Do bekhabar bhige badan

Jiƙaƙƙun jukuna biyu da ba'a san su ba. 

• Ho besabar bheege badan

A jiƙe ba tare da taimako ba. 

• Le rahe raat bhar angdaiyaan

Su na ta ƙara tsawon dare. 

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Be intehaan be intehaan

Ba tare iyakoki ba 

• Yun pyaar kare yun pyaar kare Be intehaan

Ina so mu sadu ba tare da iyakoki ba. 

• Dekha karun saari umar saari umar

Ina son ganin ki tsawon rayuwa ta. 

• Tere nishaan be intehaan

Alamomin ki ba tare da iyakoki ba.

• Choo le mujhe is kadar be intehaan

Ki taɓa ni ta ko'ina ba tare da iyakoki ba. 


ƘARIN HASKE: Wannan waƙa kamar yadda kuke gani batsa ne tsantsa a cikinta, don haka yana da kyau mu ƙauracewa ire-iren su. In shaa Allah idan na samu dama zan ci gaba da zaƙulo irin waɗannan waƙoƙi saboda mutane su fahimci irin mummunan saƙon da suke ɗauke da shi kuma su kauce musu. Nagode 


•----------•✬(✪)✬•----------•
 Jamilu Abdurrahman 
•----------•✬(✪)✬•----------•

    +2348185819176
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Twitter: @jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Instagram: Jamiluwriter 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Facebook:
https://m.facebook.com/JamiluWriter/
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Tumblr: Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Bakandamiya: Jamilu Abdurrahman 
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Telegram: https://t.me/Jamiluwriter
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
LinkedIn: https://www.linkedin.com/in/jamilu-abdurrahman-36b882118
──────⊹⊱✫⊰⊹──────
Haimanraees@gmail.com
──────⊹⊱✫⊰⊹────── 
Post a Comment (0)