ALAMOMIN PERIOD KAFIN ZUWANSA DA SATI ƊAYA KO BIYU


ALAMOMIN PERIOD KAFIN ZUWANSA DA SATI 1 KO 2 
matan hausawa kanji abubuwa da yawa kafin zuwan al ada wato period Wanda kusan mata da yawa sun dauka wata babbar cutace Wanda ba cutabace faruwa wasu abubuwane da ake cema (dysmenorrheoa) wato pain juring period
da lokacinne abubuwa kanfaru kamar haka 
jin abubuwa kamar haka kafin zuwan al ada ko lokacin al ada 
1.abdominal pain ciwon Mara 
2.ciwon baya 
3.ciwon kai 
4.ciwon kafafu 
5.fushi 
6.kumburin fuska 
7.jin alamun zazabi
8.jin zafi a breast 
da sauransu 
wanan duk ba matsalabace ko ciwo lokacinda (prostastgland) yake lining na blood da kuma afkuwar fadowar ovaries yayin progestrone keyin aikinsa ananne ciwon mara ko ciwon kai ke faruwa kokuma kafin zuwan al adar 

sha wari idan anji hakan kafin zuwan al ada ko lokacinta 
1.yin amfanida analgesic magani domin rage radadi 
2.kulada tsabtar jiki 
3.kulada saka (always pad ) yayin al ada
4.canza always akalla sau 3 a rana 
5.kada kisaka ragga ko tsumma yayin al ada 
6.yin amfanida ruwan dimi yayin tsarki. Allah yataimakemu yabamu lpy dazama lpy daga dan uwanku dadinkowa Islamic and prophetic medicine gombe
Post a Comment (0)