FAFAWAOYIN RAHAMA


*Fatawowin Rahma*

Asabar 25-07-2020

Shimfiɗa : _Kwanaki Masu Albarka - Ibadar Layya_

Tambayoyi da amso shi tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo* (Tambayoyi 11 an yi sune game da Ibadar Layya)
————————————————
1. Shin layya wajibi ce?

2. Shin akwai fifiko tsakanin wanda ya yanka Layyarsa da hannun sa da wanda ya wakilta wani?

3. Shin mace zata iya yanka Layyarta da hannun ta?

4. Lokacin da yafi da cewa a yanka abar Layya?

5. Shin akwai banbancin lada tsakanin wanda ya yanka sa ko Saniya ko Raƙumi ko Rago?

6. Hukuncin wanda yake da ikon Layya amma bai yi ba!

7. Shin idan Mai gida ya yanka abar layyar sa dukkan iyalansa za suyi tarayya da shi a cikin Ladan?

8. Shin Mutum zai iya cin abinci kafin Sallar idin Layya?

9. Kwanakin da ake yanka dabbar Layya!

10. Hukuncin wanda da yake da niyyar yin layya amma ya yanke akaifar sa ko gashin kan sa!

11. Adadin mutane ne za su iya tarraya don yanka abin Layya?

12. Shin ya inganta a Nassi Haramcin kwanciya Rufda ciki?

13. Shin yanka Rago ko tinkiya ga jariri ko jaririya - wanne yafi?

14. Hallacin yin azumi kullum!

15. Shin wani zai iya yiwa wani sadaƙa jariya ko da babu alaƙar jini a tsakanin su?

16. Shin mutumin da yayi alƙawari zai biya wa matar sa zuwa Umra amma sai suka rabu kafin lokacin da yayi niyyan kaita- yana da laifi in bai kai ta ba?

17. Shin Mace da Mijinta ya rasu zata iya zuwa aikin Hajji bayan kwana arba'in da mutuwar sa?

18. Shin sana'ar kakarar Mota ya hallata?

19. Ya hallata mutane su yi sallar Idi a Gida ko a Masallacin unguwa!

20. Ya ake rama sallar idi (wanda ya rasa raka'a ɗaya ko wasu kabarbari)!

21. Ya hallata a yanka Taure ko a Akuya a matsayin Ragon suna?

22. Shin sunan Mu'azzam laƙabi ne na Ibrahim?

Ayi Sauraro Lafiya
https://t.me/miftahul_ilmi/254

👇
Post a Comment (0)