FASSARAR WAƘAR TUJHE DEKHA TO
Waƙa: Tujhe Dekha To
Fim: Dilwale Dulhania Le Jayenge
Harshe: Hausa
Shekara: 1995
Sauti: Jatin Lalit
Rubutawa: Anand Bakshi
Kamfani: Saregama
Rerawa: Lata Mangeshkar, Kumar Sanu
Fassarawa: Jamilu Abdurrahman
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganki, masoyiya ta sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana sanam
So hauka ne masoyiya.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganki, masoyiyata sai na koyi cewa.
• Tujhe dekha to yeh jaana Sanam x2
Yayinda na ganki, masoyiya ta sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana Sanam x2
So hauka ne masoyiya.
• Ab yahan se kahan jaaye hum
Yanzu ina zan je daga nan?
• Teri baahon mein mar jaaye hum
Zan mutu a hannyenki.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganka, masoyina sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana sanam
So hauka ne masoyi.
• Ab yahan se kahan jaaye hum
Yanzu ina zan je daga nan?
• Teri baahon mein mar jaaye hum
Zan mutu a hannyenka.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganki, masoyiyata sai na koyi cewa.
La la la la la, la la la la la
La la la la la, la la la
• Aankhen meri sapne tere
Mafarkanka suna cikin idanuwana.
• Dil mera, yaadein teri
Tunanukanka suna zuciyata.
• O mera hai kya
Oh, to menene nawa?
La la la
• Sab kuch tera
Komai naki ne.
La la la
• Jaan teri, saansein teri
Rayuwata taki ce, numfashina naki ne.
• Meri aankhon mein aansu tere aa gaye
Hawayenka na zuba ta idanuwana.
• Muskuraane lage saare gham
Kuma damuwata ta fara yin murmushi.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganka, masoyina sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana sanam
So hauka ne masoyiya.
• Ab yahan se kahan jaaye hum
Yanzu ina zan je daga nan?
• Teri baahon mein mar jaaye hum
Zan mutu a hannyenka.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganki, masoyiyata sai na koyi cewa.
• Yeh dil kahin lagta nahin
Wannan zuciyar babu wani abu da take so kuma.
• Kya kahoon, main kya karoon
Me ya kamata in ce? Me ya kamata na yi?
• Haan, tu saamne
Eh, a gabana.
La la la
• Baithi rahe
Ki zauna.
La la la
• Main tujhe dekha karoon
Zan ci gaba da kallon ki.
• Tune aawaaz di, dekh main aa gayi
Ka kirani, to kalli na zo.
• Pyaar se hai badi kya kasam
Wane alƙawari ne ya fi so?
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganki, masoyiyata sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana sanam
So hauka ne masoyiya.
• Tujhe dekha to yeh jaana sanam
Yayinda na ganka, masoyina sai na koyi cewa.
• Pyaar hota hai deewana sanam
So hauka ne masoyi.
• Ab yahan se kahan jaaye hum
Yanzu ina zan je daga nan?
• Teri baahon mein mar jaaye hum
Zan mutu a hannyenki.
• Teri baahon mein mar jaaye hum
Zan mutu a hannyenka.
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
+2348185819176