RAKUL PREET SINGH
Mai kyawun ido ce Rakul Ιina
Murmushinta ke yaye duhun raina
Rakul pretty mai kyau a idon kowa
LaΙΙanta masu taushi da jan hankalin kowa
Rahul taho gareni mu yi soyayya.
Idanuwana sun gaza Ζiftawa
ΖwaΖwalwata ta gaza jurewa
Zuciyata ko ta gaza daurewa
Ruhina ya gaza jurewa
Rakul ke kaΙaice a idanuna.
Ga ta gwana Ζwararra a fagen kafce
Ta yi zarra a fagen kyau an tantance
Kumatunta a koyaushe suna haske
Idan tana tafiya dole ka miΖe
Wutar kyau ake ce miki kyakkywa.
Kai mai gigiwa kar ka je ga Rakul Ιina
Kai mai hanzari kar ka nufo Rakul Ιina
Kai mai tinΖaho kama kanka ka bar Rakul Ιina
Akul-akul ka matso ga Rakul Ιina
Ko kuma in sheΖe mutum babu batun sauΖi.
Rakul Preet a-ci-bal-bal na kyawawa
Rakul Preet sha kallo a gun kowa
Rakul Preet ke ce mai burge kowa
Rakul Preet shalele a cikin mata
Na gaisheki jaruma a cikin mata.
©️✍π»
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
+2348185819176
Haimanraees@gmail.com
