YAYA SIRRIN GYARAN NONO YAKE?


YAYA SIRIN GYARAN NONO YAKE?


1na farko AKwai nono mai mango Shape (Shine wanda nipples dinsa yaKe Kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri irn wannan batashan wahalar gyara

2- sai kuma Pointed breast (shine zakuga yana kallon gaba wato (straight) gasKiya irin wannan nonon yana saurin faduwa.kuma me wannan tarinka shan kunun alkama kona na albasa musamman idan sun fara kwanciya
3- Akwai nono mai Kallon gefe zakuga aKwai nisa (gap) sosai a tsaKanin nonuwa biyun Kuma nonon har ya Kusa shiga hammata irin Wannan nonon ma yaKan dan Kwana biyu bai zube ba. Mai irin wannan nonon dole ta rinKa amfani da rigarsa (brzya) wanda Keda distance tsakanin biyu curves na (brazy) amma sauran shaps guda biyu na farko zasu iya amfani da rigar nono Wanda kawai zatayi musu (normal straight brezy) amma: Ba'a son mace ta rinKa saka riga Ko rigar nono (brazy) wanda ya matse mata nono saboda zai riKa danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya (1WeaK) to dolene nononta ya fadi, Ku rinKa sayan (brazy) mai fadin hannu da baya Saboda yafi bada temako (SuPPort) fiyeda mai siraran hannu da bashida fadi 

Wannan kadan daga cikine domin bayani akan nono yanada yawa sosai

Yanzu ga wani hadi wanda tuntuni matan birane dana kauye suke amfani dashi wannan hadin zakiyine idan kinga nononki ya zama kankani kinaso ya ciko kamar balambalam to ki gwada wannan

zaki shanya aya ta bushe saiki hadata da garin alkama da farar shinkafa da aya da gyada duk ki jikakasu ki markada saiki tace ruwan sannan ki sake dorawa akan wuta saiki saka sauran kayan hadin wato zuma da madara peak data gari saboda yayi kauri kina juyawa akan wuta daga yayi dan kauri kadan saiki juye kina shansa kullum sau2 a rana budurwa zatayi matar aure wanda bata shayarwa zatayi


HASKEN MA AURATA
littafin auwal azare
Post a Comment (0)