HANYAR DA ZA KI YI HAƊI NA MUSAMMAN

SIRRIN MALLAKAN MIJINKI

Hanyar Da Zakiyi Hadi Na Musamman

Bawar Allah, ga dama tasamu agareki, don taimaka ma kanki, kisamu wadannan abubuwan kamar haka;
* Kankana ki gyarta ki cire kwallayenta.

 * Ki samu dabino ki saka sannan ki markada.

* Ki samu zuma mai kyau cokali uku ki zuba. 

* Madara ta ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha.

Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama ki daka amma saikin soya ayar sannan ki hada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar 3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai.

Wabullahi Taufiq.

Rubutawa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Gabatarwa: Abu Imam (Auwal Abdullahi)

Zauren Macen Kwarai

Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a turo da cikakkiyar sallam tare da cikakken suna da Address ta wannan Number +2348036692586,08062828025 a WhatsApp.

Post a Comment (0)