BUDURCI NA 2


_*======BUDURCI NA=====*_

*🌻ABIN ALFAHRINA🌻*

Fitowa ta daya=*{2}*

Tabbas akwai gagarumin banbanci tsakanin rauwar mace data namiji domin shi namiji yakan rasa abubuwa da dama na rayuwa amma ita rayuwar ta bashi damar samunsu sabanin mace,

 wanda da zaran ta rasa abu a karo na farko tofa Akwai yiwuwar rasa farin cikin ta na har abada kamar yanda ayanzu wasu ke nadamar kankanin kuskure da suka tabayi arayuwarsu ta baya,

Amataki biyar ne mace ke rasa budurci 
ta hanyar saduwa da namiji wanda idan ta tsallake wadannan to tabbas tayi gagarumar nasara
a rayuwar ta,
 ace mijinta na farko shine zaisanta 'ya mace,!!!

Muhadu agaba insha Allah,
Rubutawa✍🏼
Dr. Auwal Azare

*GABATARWA Miftahul ilmi*

*_Ga masu sha'awar bin shirye shiryrnmu ta Telegram se yabi ta_*👇🏽
https://t.me/miftahul_ilmi

Dan kasancewa damu ta
WhatsApp
_*Miftahul ilmi*_
Se a turo cikakken suna da Address ta wan nan Number👇🏽
07036073248
Post a Comment (0)