FASSARAR WAƘAR BHAI BHAI
• Waƙa - Bhai Bhai
• Shekarar Fita - - 2020
• Rubutawa - Salman Khan & Danish Sabri & Ruhaan Arshad
• Sauti - Sajid Wajid
• Kamfani - Salman Khan Films
• Rerawa - Salman Khan & Ruhaan Arshad
• Fassarawa - Jamilu Abdurrahman
• Yaaron ke hum toh yaar hai
Ni abokin ƙwarai ne wa abokaina.
• Saare apne hi tyohar hai
Mu kan yi murnar dukkan shagulgula.
• Yaaron ke hum toh yaar hai
Ni abokin ƙwarai ne wa abokaina.
• Saare apne hi tyohar hai
Mu kan yi murnar dukkan shagulgula.
• Kabhi sune hum azaan, kabhi bhajan gun-gunayein
Mu kan saurari kiran sallah da kuma tsarkakan waƙoƙi.
• Hindu Muslim
Hindawa da Musulmai
• Hindu Muslim
Hindawa da Musulmai
• Hindu Muslim
Hindawa da Musulmai
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte miya bhai
Ya kake ɗan uwana musulmi?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte behan bhai
Ya kuke 'yan uwana maza da mata?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte Hindu bhai
Ya kake ɗan uwana bahinde?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte neta bhai
Ya kake ɗan uwana ɗan siyasa?
• Arre jashn ka mahaul hai
Akwai yanayin murna.
• Bajta nagada dhol hai
Ganguna suna bugawa da ƙarfi.
• Eid pe Diwali wala dance karenge
Za mu yi rawar diwali a bikin idi.
• Chal haath de mere haath mein
Miƙo hannunka ga nawa.
• Chalta ja mere saath mein
Kuma mu tafi a tare.
• Duniya ko peeche chhod ke hum aage badhenge
Za mu ci gaba mu bar duniya a baya.
• Ramzan mein hai Ram, Diwali mein hai Ali
Akwai ubangiji Rama a Ramadan kuma akwai Aliyu a Diwali.
• Ramzan mein hai Ram, Diwali mein hai Ali
Akwai ubangiji Rama a Ramadan kuma akwai Aliyu a Diwali.
• Message yehi pahuchana hai humko gully gully
Ya kamata mu isar da wannan saƙo titi-titi
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte miya bhai
Ya kake ɗan uwana musulmi?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte behan bhai
Ya kuke 'yan uwana maza da mata?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte Hindu bhai
Ya kake ɗan uwana bahinde?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte neta bhai
Ya kake ɗan uwana ɗan siyasa?
• Woh kya hai na bhai fark sirf ko aur ki ka hai
Banbancin kaɗan ne ɗan uwa.
• Bhagwan ko maante hai, bhagwan ki nahi maante
Mun yarda da ubangiji Bhagwan amma ba ma bin abinda ya ce.
• Allah ko maante, Allah ki nahi maante
Mun yarda da Allah amma ba ma bin abin da ya ce.
• Jinko maanna nahi chahiye bhai unki kyun maante hai
Me yasa muke yarda da waɗanda bai kamata ace mun yarda da su ba?
• I just don't understand
Na kasa fahimta.
• Pyar se duniya jeetenge saari
Za mu yi nasara akan duniya da soyayya.
• Nafraton se hoti bimaari
Ƙiyayya kamar guba take.
• Haathon mein haath milakar dekho
YI ƙoƙari ka ɗauki hannuna a hannunka
• Hum milkar jeetenge duniya saari
Kuma a tare za mu yi nasara akan duniya baki ɗaya.
• Ladne ka tumhe shauk hai
Tunda dai kana son yin faɗa.
• Chal ladte hai badi shaan se
To mu yi faɗan mana.
• Chal ladte hai rozgaar pe
Mu yi fada akan rashin aikin yi.
• Chal ladte hai karobaar pe
Mu yi faɗan akan kasuwanci.
• Chal ladte hai taleem pe
Mu yi faɗa akan ilimi.
• 2020 mein bhi problem hai roti, kapda, aur makaan
Hatta a 2020 akwai matsalolin abinci, kayan sawa da matsuguni.
• Sabko barabar haq milega tabhi banega desh mahaan
Ƙasarmu za ta bunƙasa ne kaɗai idan kowa yana da 'yanci na bai ɗaya.
• Ramzan mein hai Ram, Diwali mein hai Ali
Akwai ubangiji Rama a Ramadan kuma akwai Aliyu a Diwali.
• Ramzan mein hai Ram, Diwali mein hai Ali
Akwai ubangiji Rama a Ramadan kuma akwai Aliyu a Diwali.
• Message yehi pahuchana hai humko gully gully
Ya kamata mu isar da wannan saƙo titi-titi.
• Hindu, Muslim, Sikh, Isai
Hindawa, Musulmai, Sikhawa da kiristoci.
• Sab apne bhai bhai
Kowa ɗan uwanmu ne.
• Hindu, Muslim, Sikh, Isai
Hindawa, Musulmai, Sikhawa da kiristoci.
• Hindu, Muslim, Sikh, Isai
Hindawa, Musulmai, Sikhawa da kiristoci.
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte miya bhai
Ya kake ɗan uwana musulmi?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne.
• Kya bolte behan bhai
Ya kuke 'yan uwana maza da mata?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne
• Kya bolte Hindu bhai
Ya kake ɗan uwana bahinde?
• Hindu Muslim bhai bhai
Hindawa da musulmai 'yan uwa ne.
• Kya bolte neta bhai
Ya kake ɗan uwana ɗan siyasa?
• Yeh-ich bolti duniya bhai
Wannan shi ne abin da duniya ke cewa ɗan uwana.
©️✍🏻
Jamilu Abdurrahman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com