FASSARAR WAƘAR ZIDDI DIL
• Waƙa - Ziddi Dil
• Shiri - Mary Kom
• Harshe - Hindi = Hausa
• Shekarar Fita - 2014
• Sauti - Shashi Suman
• Rubutawa - Prashant Ingole
• Kamfani - Zee Music Company
• Rerawa - Vishal Dadlani
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman
Re Re… Te Ha… Aaa…
Ye Aa Aayi Yaayi Ye Ye Aa…
Aayi Yaayi Ye Ye Ya…
Aayi Yaayi Ye Ya…
Ho…
Ye Aa Aayi Yaayi Ye Ye Aa…
Aayi Yaayi Ye Ye Ya…
Aayi Yaayi Ye Ya…
Ho…
• Bas Khud Ki Hi Sunta Baate, Yea Yea Yeah
Kanta kawai ta ke saurara.
• Nadaani Se Hai Naate, Yea Yea Yeah
Cike take fal da ƙauyanci.
• Ghurrata Aate Jaate, Yea Yea Yeah
A ko da yaushe gurnani take yi.
• Din Ko Kehta Yeh Raatein, Yea Yea Yeah
Tana kira dare da yini.
• Wo… Dekhe Hai Aankhon Mein
Tana kallo kai tsaye zuwa idanuwan
• Kismat Ki Aankhein Daale, Hey
Idanunwan ƙaddara.
• Hawaa Ke Kaanon Mein Jaake Kahe, Kismat Piddi Hai
Ta kan je ta raɗa wa iska a kunne Cewa ƙaddara ba komai bace.
• Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• • Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
Ooo… Yeah! Ooo… Yeah!
• Manmaani Ke, Oye Oye Oye, Shehar Jaake, Oye Oye Oye
Ta kan je birnin 'yancin zaɓi.
• Shaitaani Laata Hai, Sar Pe Ye Bandh Ke
Ta kuma dawo da shaiɗanci a kanta.
• Chhedkhaani Ko, Oye Oye Oye, Ye Samjha Ke, Oye Oye Oye
Ta kan lallasa zolaya.
• Nazron Pe Chupke Se, Laata Hai Pehn Ke
Ta kuma taho da shi a ɓoye cikin idanuwanta.
• Rehta Sabse Takraate, Yea Yea Yeah
Tana ta ci gaba da karo da kowa.
• Apni Hi Dhun Mein Gaate, Yea Yea Yeah
Tana waƙa wa kanta.
• Wo… Dekhe Hai Aankhon Mein
Tana kallo kai tsaye zuwa idanuwan
• Kismat Ki Aankhein Daale, Hey
Idanunwan ƙaddara.
• Hawaa Ke Kaanon Mein Jaake Kahe, Kismat Piddi Hai
Ta kan je ta raɗa wa iska a kunne Cewa ƙaddara ba komai bace.
•• Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Ye… Parchaaiyon… Se… Chhupta Yahaan O…
Ta ɓoye kanta a cikin Inuwa a nan.
• Phir… Tanhaaiyon… Se… Ladta Yahaan…
Kuma tana ta ƙoƙarin faɗa da kaɗaici.
• Jo Chaahta Hai Wo Hai Kiya
Abinda take so shi take yi.
• Apni Hi Sharton Pe Ye Hai Jiya
Tana rayuwa ne bisa tsarinta.
• Oho Ziddi Hai, Ziddi Hai, Ziddi Hai
Ita taƙadara ce.
• Kaisa Kaisa Yeh Ziddi Hai
Kalli yadda taƙadarancinta yake.
• Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai (x2)
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
• Dil Ye Ziddi Hai
Wannan zuciyar taƙadara ce.
Ye Aa Aayi Yaayi Ye Ye Aa…
Aayi Yaayi Ye Ye Ya…
Aayi Yaayi Ye Ya…
Ho…
Ye Aa Aayi Yaayi Ye Ye Aa…
Aayi Yaayi Ye Ye Ya…
Aayi Yaayi Ye Ya…
Ho…
©️✍🏻
Jamilu Abdulrahaman
(Mr. Writer)
Haimanraees@gmail.com