GIRMAN NONO DA CIKOWARSU



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Zakiyi Hadin da Zai Kara Girman Nono Da Cikowansu_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin habbatus sauda
* Garin yayan hulba
* Garin alkama
* Gyada
* Ridi
* Farar shinkafa
* Busassahen karas
* Madara
*Bayani;* Zaki samu garin habbatus sauda da garin yayan hulba da garin alkama da gyada da ridi da danyar shinkafa wato Wanda akeyin tuwo da ita da busassen karas duk ki dakasu waje daya ki dakasu su zama gari sai ki ajiyeshi kina diban kadan kina sha da madara peak ko nonon saniya, kuma zaki sha da dare wato sa'o'i biyu (2hours) kafin barci da kuma sa o i biyu (2hours) bayan tashi daga barci kiyishi kafin sati daya zakiga canji yana ciko da nono sosai kuma su kara girma.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)