HAƊIN WANKE DATTIN MARA



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Da Yake Wanke Dattin Mara_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin Sabara 
* Garin ganyen magarya
* Kanunfari
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadi ki tafasa idan ya tafasa sai ki dunga yacewa kina zuba zuma kina sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)