HAƊIN CUKWI



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Cukwi Don Karin Ni'ima_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Cukwi
* Garin citta
* Garin habbatus sauda 
* Madara peak
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu garin citta da garin habba ki jika, su kwana a jike sai ki dama cukwi da ruwan bayan ki dama sai ki zuba madara da zuma ki juya sai ki dunga sha.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)