HAƊIN KINDIRMO



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Kindirmo Don Gyaran Nono Da Cikowansu_*

 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Kindirmo
* Garin alkama
* Garin gero
* Gari hulba
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin Sai ki hadasu guri daya sai ki dunga diba kina sha da kindirmo, kuma da dare ki dunga shafe nonon da man hulba.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)