HAƊIN MAGANCE CIWON BASIR


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Dayake Magance Cutan Basir_*

 
 Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
* Ruwan zafi
* Man habbatus sauda
* Ruwan lemun tsami
* Garin habbatus sauda
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki dunga sha, in sha Allah yana magance matsalan ciwon basir amma mai rikita ciki.


Wabillahi Taufiq.


Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW
Post a Comment (0)