HAƊIN TSUMIN ƁAURE


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Tsumin Sassaken Bauren_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Sassaken baure
* Kanunfari
* Mazarkwaila
* Citta
* Zuma
*Bayani:* Zaki samu sassaken baurenki ki tafasa idan ya tafasa sai ki sauke ki tace ruwan sai ki maida ruwan kan wuta sai ki zuba sauran kayan hadin sai ki bar shi har ya tafasa sai ki sauke ki tace kina iya sawa a frige don kar ya lalace sai ki dunga sha.

Yar uwa wannan hadin na tsumin sassaken baure yana daya daga cikin tsumin da yafi ko wane tsumi sauri saukar ma mace da ni'ima a cikin karamin lokaci.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW
Post a Comment (0)