HAƊIN MAGANIN CIWON HAƘORI



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Ciwon Hakori_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Sassaken mangoro
* Jan kanwa
* Ma'ul khal
*Bayani:* Zaki samu sassaken mangoro da jan kanwa ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki dunga kurkure bakinki da shi safe da yamma, da dare in zaki kwanta sai ki sa ma'ul khal a auduga ki sa a wajen ki datse da hakori ki kwana da shi.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW
Post a Comment (0)