HANYAR HANA ZUBEWAR NONO


*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Hanyar Da Budurwa Zata Bi Don Kar Nononta Ya Zube_*

Kina budurwa kina so kada nononki ya zube kidena saka damammun kaya kuma babu brz ko ki dunga tsalle da kuma daura zani a kirji da kwanciya rub da ciki da yawan tabasu da yawan daukan kaya mai nauyi akai da kuma rashin shan kayan marmari da rashin saka brz yana kawo saurin kwanciyar nono.


WabillahinTaufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CzHKa3hRV7DDAAqmz8T1WZ
Post a Comment (0)