IDAN MIJI YA MUTU KAFIN AMARYA TA TARE ZA TA CI GADONSA?

*IDAN MIJI YA MUTU KAFIN AMARYA TA TARE, YAYA BATUN GADO DA TAKABA?*

https://chat.whatsapp.com/JLojawdOWYsEOeSHZMNdjf
                      *TAMBAYA*❓

Assalam pls an daura auren wasu yau ba'a dauko amarya ba sai gobe, amma Allah yayi wa angon rasuwa..tambayata anan wai shin za tayi takaba? Kuma tanada gadonshi?

                            *AMSA*👇

To dan'uwa idan miji ya mutu bayan an daura aure kafin ya tare da amryarsa, ya wajaba amaryarsa ta yi masa takaba, kuma a bata gadonta cikakke, kamar yadda Annabi ï·º ya yi hukunci da hakan ga Barwa'u 'yar Washik lokacin da mijinta ya mutu kafin su tare a hadisi mai lamba ta: 1145, wanda Tirmizi ya rawaito kuma ya inganta shi.

Allah ne mafi sani.
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.


Zaku iya samu wannan group na Facebook ta wannan hanyar👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Join us on Facebook🖕

Post a Comment (0)