KIN SAN AMFANIN KANUNFARI A JIKIN MACE?


🍃🌷🌷


                  🍃🌷🍃 *KISAN AMFANIN KANUNFARI AJIKIN MACE?* 


kamar yanda mata ke ajiye Zuma agida haka yanzu mata basa rabuwa da kanunfari domin duk wani hadin dakana Musamman ko hadin ruwan jaraba ko wani tsumi idan kuka bincika zakuga akwai sa hannun kanunfari don haka kema ki ajiye shi don burge mijinki
duk lokacinda zaki dafa shayi kada kimanta dashi domi n idan ya hadu da lefton yana aiki ajiki n mace wajen karin ni ima kuma yanada kyau yajinki yazama akwai kunfari aciki
Ana Amfani da kanimfari wajen rage tumbi ki jika shi aruwa idan ya yini ajike sai kishan ye ruwan ki kara wani zaki ga cikin ki yasaki kinyi bayan gida wannan shine alamar yayi miki aiki


Ana Amfani da Kanimfari wajen maganin infection idan kika saka ruwa tafasashe a copy flast sai ki zuba shi aciki da ganyen magarya kirufe sai yayi kamar sa'a daya (1 hour) zaki yini kina yin tsarki dashi har zuwa dare


Zaki iya daka garin kanimfari kihadashi da tutowar raken dakika sha yabushe sai ki sami farin muski (miskul dahra) ki cakuda shi sosai da garin da tutowar raken da kuma muskin idan yabushe sai ki ringa turaren tsugunawa dashi wannan kada kibarshi

Zaki daka kanumfari kirika dibar garin kinasawa a madara ki yoghurt kina sha shima wannan ki gwada. 



   🍃🌷 *GYARA DA KANKI* 🍃🌷


     🌷 *BY ADMIN SUMAYYA* ✍🏻
Post a Comment (0)