DOMIN NISHAƊI


Domin Nishadi😂😂😂😂
👇
 ace masuna'antar FiLm makaranta ce
1 Akshay Kumar ne Dalibin da yafi kowanne kokari da jajircewa
domin yaci jarrabawa amma kuma abinda yaci shekarar data
wuce shi yake ci a wannan shekarar
2 dalibin da kullum yazo makaranta kallo yake komawa kansa
saboda mazari ne wajen rawa Tiger Shroff
3 Dalibai 2 da kullum basa magana kuma basa kaunar yin
dariya sune Mahesh Babu da Bobby Deol
4 dalibin da kullum cikin satar amsar sauran dalibai yake
domin cin jarrabawa shine Salman Khan
5 dalibin da kullum cikin koyawa dalibai soyayya yake Shah
Rukh Khan ne
6 dalibar da kullum tazo makaranta tana manne da saurayinta
Alia Bhatt ce
7 dalibar da kullum cikin fada take da sauran dalibai Kangana
Ranaut ce
8 dalibin da kullum cikin canza kamanni yake shine Hrithik
Roshan
9 Dalibin da yake da bala'in fashin zuwa makaranta kuma yake
cin jarrabawa Aamir Khan ne
10 dalibar da kullum kokarinta ta birge saurayinta Disha Patani
ce
11 dalibin da kullum cikin gayu yake Allu Arjun ne
12 dalibin da bashi da kunya John Abraham ne
13 dalibin da yake Dan daba Sanjay Dutt ne
14 dalibin da kullum kokarinsa ya sanya mutane dariya Ajay
Devgan ne
15 malamin da ya kware wajen sanya dalibai cin jarrabawa
Rajkumar Hirani ne
16 malamin da yake dadewa yana koyarwa kafin aci
jarrabawarsa S S RajamouLi ne
17 dalibin da kullum cikin fushi yake Sunny Deol ne
18 dalibin da kullum cikin yaudarar yan matan makaranta yake
Rambir Kapoor ne
19 malaman da basa hana satar jarrabawa sune Rohit Shetty
da Sajid Nadiadwala
20 dalibin da yake da tarin shekaru shine Chiranjeevi
21 dalibin da kullum sauran dalibai ke durkusa masa
Rajnikanth ne
22 dalibar dake barin makaranta saboda soyayya Namrita
Shrodkar ce
23 dalibar da kullum ake son aganta zaune kusa da sarkin
soyayyar makaranta Kajol ce
24 dalibar da kullum cikin shafe shafe domin ace budurwa
Kajal Aggarwal ce
25 malamin da baya tsoron kashewa dalibai kudi Shankar ne
26 daliban da kullum basa cin jarrabawa Sai Dharam da Ravi
Teja ne
27 dalibin da baya kaunar barin makaranta Amitabh Bachchan
ne
28 Dalibin da yake da masoya a wajen makaranta Prabhas ne
29 dalibar da take zuwa makaranta da mijinta Samantha
Akkineni ce
30 yar lukutar jaruma Sonakshi Sinha ce
**** **** **** ****
kowa ya fadi nasa Wanda ban fada ba
Post a Comment (0)