ME BLEACHING


MAI BLEACHING!!

Wani masanin cutar da ta shafi ƙashi da ƙuraje ya tabbatar min cewar "Da ace Yaran zamani sun San illar da Man bleaching ke yi musu wlh ba zasu shafa shi ba"

Yake cewa mai bleaching idan ƙurji, targaɗe ko tsagewar ƙashi ta same shi to abin yana zo masa da tsanani saboda ratsawar da man yake a jikinsa sannan duk jikin sa ko ina zai fashe ya lalace da sauran illoli dai abin ba daɗin ji

Mu kiyaye bilitin haramun ne.
Da yawa abubuwan da Musulunci ya hana zaka same Su da illa a lafiyance🤷‍♂️

" To in kaƙi bari don Allah, to ka bari don lafiyar ka "

Jiya mai maganin yazo yana gwadamun fotunan wata mata maras lafiya, da ta samu tsagewar kashi, jikin ta babu kyawon gani fatar ta duk ta lalata ce

In ji mai maganin yace shi da yagantama cewa yake wannan da wahala tai tsawon rai, kasantuwar lalacewar da jikin nata yai

Sabida haka ina kira ga ƴan mata da samari, da su guji canja halittar jikin su, Bleaching nan dai bayan cutarwa da yake a jikin mutum, kuma a Addinan ce ma yin shi haramun ne

In mutum bai bari don Allah, ƙarshe sabida cuta dole ka/ki bari
 
Allah ya kyauta🤷‍♂️
...............Hirensss ina kwanan ku🙋‍♂️🥳
Post a Comment (0)