RAYUWAR DUNIYA



Rayuwar Duniya 💧

Wannan rayuwa ta duniya rayuwa ce da mutum zai zaɓa ma kanshi rayuwa ta har abada (mai kyau ko maras kyau)

Ma'ana: idan ka yi aiki mai kyau Kaine zaka mora a rayuwanka ta lahira, Wanda ita ne rayuwa dawwamammiya

Ba a halicce mu ba se don bautan Allah, wannan yake nuna maka kome ka ke cikin rayuwa kada ka raba shi da bautan Allah, yin ibadan tsantsan, sauran harkokin ka na rayuwa ko a kasuwa ne kayi yadda addinin ka ya koyar

#Zaurenfisabilillah

TELEGRAM: https://t.me/Fisabilillaaah
Post a Comment (0)