A INA YA KAMATA NA YI RIJISTAR JAMB? 00


💯AREWA STUDENTS ORIENTATION FORUM💯

   A INA YAKAMATA NAYI RIJISTAR JAMB❓

      GABATARWA:

Duba da irin matsalolin da akan samu a mafi yawan lokuta, ga Daliban da sukeson yin rijistar jarrabawar Jamb, yasanya Asof ta kirkiro wannan program da nufin wayar dakan Dalibai akan Sahihan guraren da yacancanta suje domin yin rijistar su ta Jamb, tareda sanar da Dalibai matsalolin da zasu iya fuskanta matukar sukayi rijistar ta Jamb a inda baidaceba,
 
  Bugu da Kari kuma program din zai Kawo muku Jerin sunayen CBT Centres din da hukumar Jamb ta amince dasu a kowacce jiha dake fadin Arewacin Najeriya, tareda Adireshin kowacce Cbt centre, da nufin taimakawa Dalibai dan su San Sahihan Guraren da yakamata suyi rijistar Jamb mafi kusa dasu.

   Dafatan Zaku biyomu domin shiga cikin program din tsundum🚶.

  

Ku kasance tare da ni:- MIFTAHU AHMAD PANDA (PRO ASOF JAMB ONLINE ORIENTATION COMMITTEE).
Post a Comment (0)