*A KITCHEN D'IN MU🍔🥙🫓🍕🍟*
*UMMU SUMAYYA*
*(BABYBINTU)*
07017296839
*HONESTY WRITER'S*
*ASSOCIATION*
```{{THE HOME OF HONESTLY AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION}} ```
https://www.facebook.com/103166235165046/
*🏅H.W.A🏅*
*Assalamu alaikum sisters barkan mu da wannan yammaci da fatan mun wuni lafiya ,ya kuma kitchen da fatan kowacce tana k'ok'arin ganin ta iya abubuwan da muke kawo maku domin cigaban mu baki d'aya ,kamar yanda muke kokarin ganin munturo abubuwan da suka dace .*
*Awannan lokaci zan kawomaku abubuwa guda biyu wanda suka shafi girke girkenmu insha Allah🥙*
*ZANYI BAYANI GAME D SPICES🥫*
```Zanfara d ginger``` *:tabbas duk macen data saki cittah d'anya tabbas tayi babban kuskure agirki,busasshen shimuke cewa cittah danyan kuma ginger, ginger damuke gani yna taka muhinmiyar rawa ta fannin lafiya sannan kuma yana daga cikin the most effective natural remedies.*
``` curry *: shima yana taka rawa wajan girki especially idan kina amfani d product mai kyau wanda ya dace don wani gaskiya saidai ya b'ata maki girki ,kuskurene ace bakida wani curry d kike amfani dashi,zaki iya amfani da docros yanada kyau gaskiya kokuma tiger nidai nayarda dasu sannan akwai masu kyau da tsada dazaki nema.don k'awata girkin ki🍧.*
``THYME`` *:Amfanunsa a abuncin bashida yawa gaskiya ni ina saka thyme agirki amma ba ako ina ba sannan shi kad'an akesanyashi wasu suna sanyashi da yawa kajishi har abaki wanda idan yayi yawa gskiya zai iya canzamaki test d'in abincin sbd haka saimu kiyaye.*
BENNY *:wasu sukan cemasa kan zakara a gskiya ynada kyau matuka d zaki wajan gyara test din abunci kinemeshi akasuwa bashida wani tsada👌*
*A KITCHEN D'IN MU*
*UMMU SUMAYYA*
*(BABYBINTU)*
07017296839