*A KITCHEN D'IN MU*
🫕🍢🥮🍵🍺
*HONESTY WRITER'S*
*ASSOCIATION*
```{{THE HOME OF HONESTLY AND TRUSTED WRITER'S OF THE NATION}} ```
https://www.facebook.com/103166235165046/
*🏅H.W.A🏅*
*KUNUN SHINKAFA*
``` INGREDIENT ```
```Shinkafa:- Gwangwani biyu
Gyad'a:- Rabin gwangwani
Tsamiya:- kamar sili uku```
*_Dafarko zaki jik'a gyad'ar ki daban shinkafar ma daban idan da yamma zakiyi tun safe zaki jik'a in yamma tayi saiki wanke su ki kai amarkad'a bayan an markad'a saiki tace shi da mataci mai duhu bamai futa da yawa ba, saiki jik'a tsamiyar ki, ki aje agefe kid'aura wannan taceccen gyad'ar da shinkafa awuta bayan kin zuba a tukunya ba wuta da yasa zaki saba kad'an kad'an sannan kiyi ta motsa shi da mouciya har yafara had'e kanshi inkikga yafara kauri saiki d'auko tsamiyar ki kitace ta sannan kizuba akan abunda kika d'aura a wuta bada yawa zaki sa tsamiyar ba kad'an zaki sa daga kinsa zakiga yafara had'e kanshi_*
*NOTE Akwai masu amfani da d'an tsami ko lemon tsami, sannan akwai masu sa shinkafa kad'ai*
*_UMMU SUMAYYA*
*(BABYBINTU)*
07017296839