LEMUN ABARBA DA KWAKWA



*🍱 RAMADAN KITCHEN🍱*

1️⃣
=
=
*DAGA ZAUREN*
.
*MAJALIS SUNNAH*
.
.
Tareda👇🏼
*✍🏻 ZAINAB MUHAMMAD RABIU*
=
+2349032091131
=
=
TOPIC DIN MU NA YAU


             *LEMUN ABARBA DA KWAKWA*  

Abubuwan hadawa

Abarba (madambaciya 1)
Kwakwa (babbah 1)
Madara ta ruwa (1)
Sukari kadan (idan kina bukata)
Abin kamshi (flavour) mai kamshin abarba da kwakwa

*YADDA AKE HADAWA*

Da farko uwargida zaki wanke abarbanki kuma ki yanka kanana sannan ki zuba a blenda ki markada.

Idan ya markadu sai ki tace ki ajiye a gefe, ki fasa kwakwarki itama ki yanka kanana ki markada da blenda.

Idan ya yi sai ki tace akan ruwan abarbar sai ki zuba madara da suga (idan da bukatar suga din) da abin kamshi. Sai ki juya sosai sai kuma ki zuba kankara ko ki sa a furinji tayi sanyi dan tana bukatar sanyi.

*⚠️Aji tsoron kada a manta da makwabta da mabukaci😊sannan kuma kada a manta da admins din zauren Majalis Sunnah😋😊*
=
=
_Yar uwanku a musulunci da Sunnah_
°
*_✍ZAINAB MUHAMMAD RABIU_*
°
°
.
Allah ta'ala yasa mudace
.
.
https://www.facebook.com/Zauren-Majalis-Sunnah-420869088334488/?referrer=whatsapp
.
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.
Post a Comment (0)