MAGANIN CIWON ZUCIYA
https://chat.whatsapp.com/BLtOd0SfWGJ9MinvfShFw8
.
*TAMBAYA*❓
:
_Assalamu alaekum Malam dan Allah a taimaka min da maganin ciwon zuciya._
:
*AMSA*👇
:
_Wa'alaikumussalam. Toh, yar uwa ga wani magani a gwada da izinin Allah_
.
_*~* zaki nemo man habbatus-sauda mai kyau da zuma a riqa sha cokali daya bi izinillahi za'a dace._
.
_*~* Sannan ga wata fa'idah mai sauki kuma mai mutukar amfani ga 'Yan Adam domin samun lafiya daga manyan cututtukan da ake fama dasu azamanin nan._
_wadanda suke fama da larurori kamar haka:_
_*[1]* AIDS (KANJAMAU)._
_*[2]* HEPATITIS._
_*[3]* CIWON HANTA._
_*[4]* TYPHOID FEVER._
_*[5]* CIWON ZUCIYA._
_*[6]* KUMBURIN HANTA._
_Duk wanda yake fama da wata daga cikin larurorin nan ya yawaita Shan *NONON RAKUMI DA FITSARIN RAKUMIN.* Za'a sha har tsawon kamar kwanaki saba'in (70) ajere._
.
_In sha Allahu Za'a samu lafiya Sosai. Koda chutar ta kai Matsayin yadda likitocin zamani sun kasa ganota ko maganceta. In dai akayi amfani da wannan fa'idar tare da gaskatawa Za'a samu lafiya._
.
_Wannan fa'idah ta samo asali ne daga Asibitin *Manzon Allah (ﷺ).* Akwai wasu mutanen da suka zo suka Musulunta amma suna fama da wata irin chuta wacce ta kumbura musu jiki sosai._
_Sai Ma'aiki (ﷺ) yace suje su rika shan fitsarin Rakuman Zakkah da aka tara, da kuma nononsu. Nan da nan suka samu lafiya. Daga baya sukayi ridda suka gudu. Amma an kamosu an yanke musu hukunci._
.
_Daga wannan ne Likitocin Musulunci da Likitocin turawa suka dauki hadisin sukayi bincike akan wannan fa'idar. Kuma sun jarraba sun tabbatar da ingancinta.._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```
:
_*©✍🏽 Sadeeq Ñagogo{βluñgu}*_
:
_*ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ.*_
Ga ma su sha'awar shiga wannan group sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu ta WhatsApp
08087788208
08054836621
*_Group Admin: 👇_*
*MAL. HAMISU IBN YUSUF*