ME JININ HAIHUWAR DA BE DAUKE MATA BA ZATA IYA YIN KARATUN AL'QURAN A WAYA?


ME JININ HAIHUWAR DA BE DAUKE MATA BA ZATA IYA YIN KARATUN AL'QURAN A WAYA?

https://chat.whatsapp.com/LRPQDrs7qSoKXuSspoPkFm

*TAMBAYA*❓

Malam Ina tambaya Macenda ta haihu jini bai daukemataba zata iya yin karatun AL-quran a way


*AMSA*👇

_Eh ya halatta ta karanta insha Allahu, kai koda ma ba a waya bane Ma'ana kur'ani ne cikakke to babu laifi ta dauka ta karanta musammnan idan ita din daliba ce me zuwa makaranta ko kuma ma'abociyar tilawar al''kuranin ce wannan ya halatta ta karanta 'kur'anin in sha Allahu. Duk da cewa akwai sabanin malamai a wannan ga'bar, Amma dai ra'ayin da muke kai a yanzu haka shine ra'ayin malaman da sukace ya halatta me haila da mai jinin haihuwa su karanta al''kurani, sai dai abu mafi kyau shi ne babu laifi ta sanya wani ​ɗan ƙyalle​ a hannun ta ko kuma ​Safar Hannu​ sannan ta ɗauka ta karanta_
.
_*A duba Al'mugni na ibn Qudama(3/463)​*_
..
Wallahu A'alam

ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ

*ALLAH TA'ALA YASA MUDACE*

Zaku iya samu wannan group na Facebook ta wannan hanyar👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
Join us on Facebook🖕
Post a Comment (0)