🍂🍃 CIKAKKIYAR MACE WACCE KE IYA KULA DA MIJI 🍂🍃
1.itace matar dake kula da damuwar mijinta
~itace matar dake rufawa mijinta asiri
~itace mai tsaftace gidanta akodayaushe
~itace mai tattalin mijinta da yi masa girki kala kala
~itace mai temaka masa lokacin da bashi dashi
~itace mai kula da yayansa ko banata bane tare da
danginsa
~itace mai gyara jikinta tare da kwalliya don burge megida.
HANYOYIN DA ZAKIBI DON GAMSAR DA MAIGIDA ASHIMFIDA
👉🏻wannan babin yana da matukar muhimmanci da amfani domin yawancin matsalar ma'aurata tana faruwane daga gurin kwanciya.
👉🏻ki sani duk abinda kikai wa mijinki na kyautatawa da farantawa baki da laifi sai dimbin lada dazaki samu
~🍂ki dau wanka ki tsabtace ko ina najikinki kina iya sa alewa ko cingam mai kamshi a baki koma ki tauna kaninfari tare da tsotsa
~🍂ki shafa turare me sanyin kamshi kamar humra sannan ki fesa wa kayan baccinki turare masu dadi irinsu touch me,new musk,far away da.s
~🍂ki cire duk wani
karfe dake jikin ki irin sarka ko yan kunne ko agogo ko xobe
~ 🍂kayan baccin ki Suzan bamasu kauriba masu shara shara wadan da zai rika hango nonuwan ki da hips dinki na motsi aciki masu tada sha'awar miji daya kalleki sai yawun shi ya tsinke
~🍂 tafiyar ma yar uwa agaban miji koyonta ake ba haka zakizo masa kamar anjefoki daga sama ba ahanka azi tako gareshi kizo kusa dashi ki zauna kamshin na dukan hancinsa duk aikin da yake zakiga ya aje yajuyo gareki hmmmm yar uwa dake iya zama da miji kinkare da matsalar
~ 🍂Zakiga kindau ke masa hankali da kallonki kinadan masa fira zaki kwashe duk wani tarkace nashi kina ajewa a gefe yana kwallon ki idan kin kare zaki dawo gareshi ki ki ki ki😂 kada mmn samu ta jini🤭🏃🏻♀️
🍂🍃 KI GYARA DA KANKI👉🏻🧕🏻
🍂 BY ADMIN SUMAYYA ✍🏻
Aunty summy takuce