No title


FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN KGF: CHAPTER 1

• Fim - KGF: Chapter 1
• Shekarar Fita - 2018
• Harshe - Hindi = Hausa 
• Fassarawa - Jamilu Abdulrahman


• Is duniya mein sabse bada yodha maa hoti hai. 

* A wannan duniyar, mahaifiya ita ce babbar jaruma. 

Yash 

• Ghayal sher ki saansein ... uski dahaad se bhi zyada bhayanak hoti hai. 

* Gurnani/Numfashin raunannen zaki... Ya fi kururuwarsa haɗari. 

• Kisi ko maara toh police dhundega ... poice wale ko hi maara toh tumhare jaisa don dhundega. 

* Idan na bugi wani, 'yan sanda ne za su zo nemana... Amma idan na bugi Ɗansanda, uban daba irinka ne zai zo nemana. 

• Ladai mein koi pehle maarta hai isse koi farak nahi padta ... farak isse padta hai ki pehle kaun neecha gira. 

* A faɗa, wanda ya fara kai duka ba shi ne me muhimmanci ba... Waye ya fara kaiwa ƙasa shi ne me muhimmanci. 

Yash 

• Joh shehar mein rehne aata hai woh uske baare mein seekhta hai ... joh raj karne aata hai woh shehar ko apne baare mein sikhata hai

* Wanda ya shigo birni domin ya zauna, shi ke koyon yadda birni yake... Shi kuwa wanda ya zo domin ya mulki birni, shi ke koyawa birnin yadda yake. 

Yash 

• Duniya mein sab kehte hai ki paise ke bina chain se jee nahi sakte ... lekin yeh koi nahi kehta ki bina paise ke chain se mar bhi nahi sakte

* kowa a duniya yana cewa in ba ka da kuɗi ba za ka yi rayuwa cikin nutsuwa ba... Amma babu wanda ya taɓa cewa ba za ka mutu cikin nutsuwa ba in ba ka da kuɗi. 

• Gang lekar aane wale hote hai gangster ... woh akela aata tha ... monster. 

* Wanda ke zuwa da tawaga shi ne uban daba... Shi ɗaya yake zuwa... Saboda shi dodo ne. 

• Trigger pe ungli rakhne wala har koi shooter nahi hota ... ladki pe haath daalne wala har koi mard nahi hota ... aur apun ki aukaat, apun ko chahne walo ke alava aur koi samajh nahi sakta

* Ba duk wanda ya ɗaura yatsansa akan kunamar bindiga bane yake maharbi... Ba duk wanda ya ɗaura hannunsa a jikin mace bane yake namiji... Kuma mutanen da ke sona ne kaɗai ke iya fahimtar daraja/ƙima ta. 

Yash 

• Agar tujh mein himmat ho ki hazar log tumhare peeche khade hai ... toh tum sirf ek jung jeetoge ... magar hazar logon ne himmat jutta li ki tum samne khade ho ... toh tum poori duniya jeet jaaoge. 

* Idan har ka samu ƙwarin gwiwa ne saboda dubunnan mutane suna bayanka... To yaƙi ɗaya za ka yi nasara aka... Amma idan dubunnan mutane suka samu ƙwarin gwiwa saboda kana tsaye a gabansu... To akan duniya za ka yi nasara. 

• (Mumbai kya tere baap ka hai kya re) - Nahi re tere baap ki hai ... aur tera baap main hoon. 

* ( Mumbai mallakin babanka ne?) - a'a na babanka ne... Kuma ni babanka ne. 

• Maut ko dekha pairon ki dhool ki tarah ... taqdeer ko thukrane wale sultan ki tarah ... chingaari pair se dabake dhaar-dhaar khanjar pe chalke ... dil mein joh dar utha usse maarke ... jigar walo ki fauj bankar dushman pe chha gaya ... kaal ka karne vinaash mahakaal aa gaya. 

• Yana kallon mutuwa kamar ƙurar da ke ƙarƙashin ƙafarsa... Shi tamkar sarki ne wanda ya kau da kai daga ƙaddararsa... Tafiya yake akan ɓirji me ci da wuta da kuma takubba... Ya kashe tsoron da ke cikin zuciyarsa... Ya zagaye maƙiyansa ta hanyar zama sojin masu ƙwarin gwiwa... Shi tamkar abin bauta Shiva yake, wanda ya zo domin ya tarwatsa lokaci. 

• Dar hona chahiye aur woh dil mein hona chahiye ... aur woh dil apunka nahi samne wale ka hona chahiye. 

* Tsoro na buƙatar ya wanzu kuma dole ya wanzu a cikin zuciya... Kuma wannan zuciyar dole ta zama ta abokin karawa ta ne ba nawa ba. 

Yash 

• Leherein intezar kar rahi hai dharti choomne ke liye ... suraj intezar kar raha hai doobne ke liye ... bijli ki baraat khadi hai vidroh ke liye ... kismat bhi kaanp rahi hai. 

* Igiyoyin ruwa na jira su sumbaci ƙasa... Rana na jiran ta faɗa... Bayyanuwar haske na jira ya fuskanta... Hatta ƙaddararsa ma tsoronsa ta ke ji. 


©️✍🏻
 Jamilu Abdulrahaman
   (Mr. Writer) 
  08185819176 
Haimanraees@gmail.com

Post a Comment (0)