MAGANIN CIWON SANYI MAI ƊAUKE SHA'AWA



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*


*_Yadda Ake Hadin Dayake Magance Ciwon Sanyi Wanda Yake Dauke Shaawa_*

Zaki nemi kayan hadin kamar haka;
* Garin zaitun
* Miski
* Ganyen magarya
* Kanunfari
*Bayani;* Zaki samu wadannan abubuwa ki hada ki tafasa sai ki dunga kama ruwa da shi.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/KTJLxHffk139JH6sRQsWWW
Post a Comment (0)