BAYANI AKAN WARIN GABAN MACE DA ABIN DA KE KAWO SHI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Bayani Kan Warin Gaban Mace Da Abin Da Yake Kawoshi_*


*_Warin gaba (odour)_:-* Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka: 

* Kwana da pant
* Qin wanke farji bayan jima'i. 
* Qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada. 
* Barin wando ya kai kwana uku a jiki. 
* Kama ruwa da ruwa mai sanyi qarara. 
* Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai (toilet). ko wanke gaba da sabulu, anfiso ki wanke farjinki da natural ruwa.
* Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu. 


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)