*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*
*_Shin Yar Uwa Ko Kinsan Abubuwan Dake Saurin Janhakalin Namiji_*
Yar uwa ki sani akwai wasu abubuwa wanda suke saurin jan hankalin namiji a wajen ya mace.
Yar uwa ki sani dan namiji ba abun da yake so ga matansa wanda ya wuce wadannan abubuwa ga su kamar haka;
* Yaga nonon matansa a tsaye ba a kwance ba.
* Yaga matansa ta iya kwaliya.
* Yaga matansa ta iya kwanciya iri-iri yayin saduwa,kwanciya iri daya yana sa namiji yaji baya sha'awan kisantar matansa.
* Yaga matansa ta iya girki.
* Yaga matansa tana da tsafta, bata bari wani wari na fita daga jikinta.
Yar uwa ki dage wajen gyara zamantakewarki ba wanda zai zo daga wani wuri ya gyara miki.
Wabillahi Taufiq.
Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*
*- Zauren Macen Kwarai-*
*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/HeX36lZQwJrBJJULPa7jA5