GABABOBIN ILIMI
llimi yana da gab'ab'ob'i da da dama, amma gawasu kad'an
daga cikinsu:
Gab'a. Fassara
1 Bakin ilimi 1 Karatu
2 Fiskar ilimi. 2 Iya tafiya da Al'umma
3 kan ilimi 3 Tunani
4 ldon ilimi. 4 Barin hassada
5 Harshen ilimi 5 Gaskiya
6 Kunan ilimi 6 Fahimta
7 Zuciyar ilimi. 7 Kyakkyawar niya
8. Kafar ilimi. 8. Ziyarar ga malamai
9. K'iyaye ilimi 9. Binkice
10. Hikimar ilimi 10. Takatsantsan
11. Jagoran ilimi. 11. lafiya
12. Tabbatar ilimi. 12. Tsira
13. Takobin ilimi. 13. Yarda da k'addara
14. Makamin ilim. 14. Ladabi, biyayya, tausayi da hakuri...
15. Garkuwar ilimi 15. Tattaunawa da malamai
16. Martabar ilimi 16. Daukaka darajar dan Adam
17. Illar rashin Ilimi 17. Jahilci, hassada, kunci, bakin ciki da b'acin rai...
18. Amfanin ilimi 18. A'iki da shi
(C)Aliyu Idris (Author)
Jigawa State ,Najeriya.
9/03/2020
O7032229525