HADISIN TSAFTA

*Assalamu Alaikum*
.


.
*Tambayata 6,252:*
=
Naji malamai dayawa sunce ba hadisi bane da ake cewa tsabta tana daga cikin imani, amma sai naga ita wannan marubuciyar littafinnan da kuka saka a grp tana cewa hadisin manxon Allah, menene gskyar magana.
=
=
Amsa
=
_Toh gameda cewa Annazafatu minal iman, wato tsafta tana daga cikin imani babu shakka hadisine wanda Imam Attirmizi ya fitar dashi acikin Sunnan sedai isnadin hadisin be ingantaba yanada rauni. Amma kuma ma'anar hadisin mekyaune kamar yadda Sheikh Binbaz yafadu hakan acikin Fatawa Nurun Aladdarb yakawo wadu ruwayoyi ingantattu wadanda suke marawa ma'anar hadisin baya kamar cewa Allah ta'ala mekyaune kuma yanason abu mekyau. Dakuma cewarsa (s.a.w) daga cikin ressan imani akwai kawarda kazanta daga kan titi, dakuma fadinsa (s.a.w) dayace an bijiro masa da ayyukan al'umarsa hatta kazanta wadda mutum ze gani a gefen titi yakauda ita. Kenan semuce Eh babu shakka ba daidai bane a jinginawa Annabi (s.a.w) ace yace Tsarta tana daga cikin imani. Amma idan mutum yafadi hakan batareda ya jinginawa Annabi ba to babu lefi. Wannan shine bayaninda zaka samu acikin littafinda na ambata****_
=
=
Allah Yasa mudace
 .
.
*DAGA ZAUREN*
*KITABU WAS SUNNAH*
.
*مجلس تعليم الكتاب والسنة* 
📓📔 
Watsaps
08036222795
09031200070
.
°
Yau
03-04-1441
30-11-2019
=
=
Zaku iya samun shafinmu na facebook ta wannan hanyar
http://m.facebook.com/Kitabu-Wassunah-1522000298067561/
.
Domin samun shafinmu a Telegram 
https://t.me/joinchat/IqYRYUcyJstfI3sSYKPKsQ
°
Kuna iya samun tsoffin darussanmu kai tsaye ta cikin wannan shafin
http://www.zaurenkitabuwassunna.blogspot.com
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ, ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺃﻧﺖ، ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ. 
.
Subhanak Allahumma wabi hamdika ash hadu anla ila ha illah anta astagfiruka wa atubu ilaikait
Post a Comment (0)