HAƊIN ƘARIN SHA'AWA DA NISHAƊI



*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI* 


*_Yadda Ake Hadi Wanda Yake Karawa Mace Sha'awa Da Nishadi_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin fijil
* Garin si'itir
* Ruwan albasa
* Garin zaitun
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadi sai ki hada su guri guda ki gauraya bayan ki gauraya sai ki zuba zuma ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/CyrwHCmTaF080tNbievXEc
Post a Comment (0)