MAGANIN RASHIN ZUWAN AL'ADA AKAN LOKACI

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Jan Al-Garif Don Magance Rashin Zuwan Jinin Al'Ada Akan Lokaci_* 

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Jan algarif
* Man ridi
* Garin ridi
* Zuma
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin ki hadesu guri guda ki gauraya a cikin Zuma ki dunga sha cokali uku kullum har na kwana Tara, in sha Allah zai dawo dai dai.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)