Yadda Ake Hadin Garin Rumzali Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Rumzali Don Karin Ni'ima Da Gamsar Da Maigida


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin rumzali
* Ruwan kwai
* Garin habbatus sauda 
* Farar albasa
* Gishiri
*Bayani;* Zaki samu kwai biyu ko uku ki fasa ki Kawo garin rumzali da garin habba da dan gishiri ki zuba sai ki yanka albasaba sai ki kada sai ki soya ki dunga ci, hmmmm yar uwa wannan hadin yana matukar saukar da ni'ima.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)