Yadda Ake Hadin Garin Yayan Habbatus Saudah Don Magance Sanyi (infection) Mai Zuban Farin Ruwa

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Garin Yayan Habbatus Saudah Don Magance Sanyi (infection) Mai Zuban Farin Ruwa


Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin yayan habbatus sauda
* Garin hulba
* Garin kanunfari
* Garin ganyen zogale
*Bayani;* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki hadesu guri guda ki tafasa ki tace ruwan ki dunga sha.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wannan numba;* 👇 👇 👇

08162268959
Post a Comment (0)