YADDA AKE HAƊIN GARIN TSAMIYA DON ƘARIN NI'IMA

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



*_Yadda Ake Hadin Garin Tsamiya Don Karin Ni'ima_*


 Zaki samu kayan hadi kamar haka;
* Garin ridi
* Garin cikwi
* Garin aya
* Madara peak
*Bayani;* Zaki samu ridi ki surfa ki daka shi sai kuma aya itama ki daka amma sai kin soya ayar sannan ki hada da garin cukwi ki dunga zuba cokali kamar 3 a cikin madara peak kina sha wannan yana inganta ni'ima kuma yana karawa mace ni'ima sosai.

Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

*- Zauren Macen Kwarai-*

*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai su tura da cikeken sunansu tare daga in da take, ta wa'innan numba;* 👇 👇 👇

08162268959,08038902454
Post a Comment (0)