FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN SATYAMEVA JAYATE



FASSARAR KALAMAN FIM ƊIN SATYAMEVA JAYATE 

• Fim Satyameva Jayate
• Shekarar Fita - 2018
• Harshe - Hindi = Hausa 
Fassarawa - Jamilu Abdulrahman 


• Dhokhe ki khaasiyat hoti hai ... usse dene wala aksar koi khaas hi hota hai

* Ita yaudara tana da wani abu guda ɗaya... Sau dama na kusa da kai ne ke yaudarar ka. 

Manoj Bajpai

• Lagbag chaar hazar do sau dharam hai is duniya mein ... aur unki wajah se na jaane kitne log har din marte hai, maarte hai ... lekin tum jaiso ne ek naye dharam ko janam diya hai ... corruption. 

* A ƙalla akwai addinai guda 4200 a cikin duniya... Kuma saboda su ne mutane da dama suke kashe junansu da kuma wasun su... Amma mutane irinka su ne suka samar da sabon addini... Shi ne rashawa. 

John Abraham

• Kanoon ko haath mein lene ka haq ... sirf kanoon ke haathon ko hota hai. 

* Ikon ɗaukar doka hannu... Yana hannun shari'a ne kawai. 

Manoj Bajpai

• Jako rakhe saiyan maar sake na koi ... par joh maare satya vaste uske sang saiyan hoye. 

* Duk wanda Allah ya yarda da shi, babu mai iya halaka shi... Amma duk mai yin kisa saboda gaskiya, to Allah yana tare da shi. 

John Abraham

• Choti machli bahut pakad li ... ab magarmach pakadne ki baari hai. 

* Kamun ƙananun kifin ya isa haka... Lokacin kama kada ya yi. 

Manoj Bajpai

• Ek shapath aapne li thi ... apni vardi, apne farz ke liye ... ek shapath maine li hai baba ... is medal ki khoyi hui izzat lautane ki ... jinhe khakhi pehenne ka haq nahi ... unhe khaak mein milane ki. 

* Ka yi rantsuwa ɗaya... Wa kakin ka, wa aikin ka... Rantsuwa ɗaya na yi baba... Na zan dawo da martabar da wannan lambar yabo ta rasa... Waɗanda kuma ba su cancanci saka wannan kakin ba... In gama da su. 

John Abraham


• Ghunghat mein ho ya burkhe mein ... is desh mein aurat ko devi maante hai ... aur joh devi ki izzat utaare ... usse hum sare aam maarte hai. 

* Ko a sanye da niƙabi ne ko burka... A wannan ƙasar muna ɗaukar mata da muhimmanci kamar abar bauta ne... Kuma duk waɗanda ba sa girmama abar bauta... Kashe su muke yi a fili. 

John Abraham


©️✍🏻
  Haiman Raees 
# haimanraees 
Haimanraees@gmail.com


Post a Comment (0)