Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Karancin Sha'awan Mace

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*



Yadda Ake Hadin Da Yake Magance Karancin Sha'awan Mace

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Garin yansun
* Garin habbatus sauda 
* Man yansun
*Bayani:* Zaki samu wadannan kayan hadin sai ki gadesu guri guda ki tafasa ki tace ruwan ki zuba man yansun din sai ki dunga sha, in sha Allah za a samu canji.


Wabillahi Taufiq.

Rubutawa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*

Gabatarwa: *Abu Imam (Auwal Abdullahi)*


*- Zauren Macen Kwarai-*


*. Ga masu buqatar shiga Zauren Macen Kwarai sai a shiga ta wannan link din* 👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/GqtP5PUubzCHPlL92GDFT1
Post a Comment (0)